Skip to content
Opens in a new window
Dalilan da yasa dangantaka tsakanin Nijar da Chadi ta yi tsami
31 October 2026

Dalilan da yasa dangantaka tsakanin Nijar da Chadi ta yi tsami

Mu Zagaya Duniya

About

Shirin Mu Zagaya duniya na wannan mako tare da Oumarou Sani, ya yi duba kan sake rincaɓewar alaka tsakanin Nijar da Chadi bayan da Yamai ta zargi N'Djamena ta zargi da kashe yan kasarta biyu a wani harin da ta kai da jirgi mara matuki yankin Agadas

Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin....