14 September 2026
Mata dubu 14 ke kamuwa da cutar kansar mahaifa a Najeriya duk shekara-Rahoto
Lafiya Jari ce
About
Shirin Lafiya jari ce na wannan mako ya mayar da hankali ne kan cutar dajin mahaifa da ke addabar mata musamman a Nahiyar Afrika.
Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Azima Bashi Aminu.