Cututtukan da ke barazana ga lafiyar jama'a a lokacin azumi
09 March 2026

Cututtukan da ke barazana ga lafiyar jama'a a lokacin azumi

Lafiya Jari ce

About

Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon ya mayar da hankali ne kan irin cututtuka da ke barazana ga lafiyar al'umma a lokacin azumin watan Ramadan, musamman ga masu azumi da ke fuskantar sauye-sauyen lafiyar jiki.

Galibi a duk lokacin da aka faro azumi, mutane da dama musamman masu kwantattun cutuka kan taso musamman idan mutane basu ɗauka matakan da suka kamata ba.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare Azima Bashir Aminu.......