Najeriya ta karɓi sabbin alluran rigakafin cutar HIV
30 March 2026

Najeriya ta karɓi sabbin alluran rigakafin cutar HIV

Lafiya Jari ce

About

Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu  ya mayar da hankali kan  sabbin alluran rigakafin cutar Sida ko kuma HIV Aids da Najeriya ta karɓa ƙarƙashin shirin yaƙi da wannan cuta mai haɗari.

Danna alamar sauti don sauraron cikakken shiri....