Skip to content
Opens in a new window
Lafiya Jarice: Muhimmancin tazarar haihuwa ga lafiyar uwa da jaririnta
21 September 2026

Lafiya Jarice: Muhimmancin tazarar haihuwa ga lafiyar uwa da jaririnta

Lafiya Jari ce

About

Bisa ga zubin halittar ɗan adam kowacce mace kan iya haihuwa aƙalla sau 15 zuwa 30 a tsawon rayuwarta, a wani yanayi da ƙasashen Afrika ke sahun gaba wajen yawan haihuwar, kodayake liktoci na jan hankali game da muhimmancin bayar da tazara ko kuma hutu koma taƙaita haihuwar baki ɗaya saboda dalilai na lafiya.

Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.