Kalubalen da ake fuskanta wajan yaki da cutar babban tari ko tuberculosis
06 April 2026

Kalubalen da ake fuskanta wajan yaki da cutar babban tari ko tuberculosis

Lafiya Jari ce

About

Shirin Lafiya Jarice na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu  ya mayar da hankali gameda tarin matsaloli da gangamin yaki da babban tari ke cin karo dasu.  

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin........