Skip to content
Opens in a new window
Yadda za a magance matsalar haƙar ma'adanai ba bisa ƙai'da ba a Najeriya
11 November 2026

Yadda za a magance matsalar haƙar ma'adanai ba bisa ƙai'da ba a Najeriya

Kasuwanci

About

Shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole' na wannan mako tare da Nura Ado Suleimane ya waiwayi fannin haƙar ma’adanai ne a Najeriya inda ya tattauna da masu rusa da tsaki kan haƙar ɗimbin arziƙin dangane da dalilan yawaitar masu waɗannan ayyuka ba tare da lasisi ba, da kuma yadda za a magance matsalar a sauƙaƙe. 

Latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin........