About
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya duba halin da makarantu ke ciki ne a Tarayyar Najeriya sakamakon fuskantar matsalar ambaliyar ruwa a sassa daban daban na ƙasar.