Yadda makarantun tsangaya  suka fara gauraya karatun addini da na Boko don tafiya da zamani
28 April 2026

Yadda makarantun tsangaya suka fara gauraya karatun addini da na Boko don tafiya da zamani

Ilimi Hasken Rayuwa

About

Shirin Ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda makarantun tsangaya da na Islamiyya suka fara gauraya karatun addini da na zamani a ƙoƙarin da suke yi na tafiya da zamani da kuma amun tallafi daga gwamnatoci da manyan ƙungiyoyi na duniya.

Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.