Skip to content
Opens in a new window
Yadda ake cigaba da samun tallafin karatu daga ƙungiyoyi a arewacin Najeriya
17 November 2026

Yadda ake cigaba da samun tallafin karatu daga ƙungiyoyi a arewacin Najeriya

Ilimi Hasken Rayuwa

About

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan mako ya duba yadda ake cigaba da ƙoƙartawa ne wajen samar da tallafin karatu ta hannun ƙungiyoyi da kuma Gidauniyar da ake kafawa a wurare daban daban a yankin Arewacin Najeriya. Ga misali a waccan makon da ya gabata, gidauniyar Muktariyya da ke jihar Kano ta yaye ɗalibai kusan dubu 2000, waɗanda aka ilimantar a fannonin na’ura mai ƙwaƙalwa da kuma aikin Jarida bayan da suka kammala ɗaukar horon neman ƙwarewa kyauta tsawon shekara guda.