Opens in a new window
Tasirin fasahar zamani wajen bunƙasuwar aikin jarida
05 May 2026

Tasirin fasahar zamani wajen bunƙasuwar aikin jarida

Ilimi Hasken Rayuwa

About

Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali ne kan bikin ranar ƴancin ƴan Jaridu ta duniya da ke gudana a kowacce ranar 3 ga watan Mayu, bikin da ke zuwa a wannan karon cikin wani yanayi da aikin na Jarida ke ganin koma baya.

Akwai dai ƙorafe-ƙorafe daga sassa daban-daban kan yadda aikin  na Jarida ke fuskantar barazana kodayake masu ruwa da tsaki a wannan fanni sun ce yanayin yaɗa labaran ya samu ci gaba da matuƙa ta sakamakon yaɗuwar fasahar zamani.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.