Skip to content
Opens in a new window
Yadda Al’adun Aure A Ƙasar Hausa Suka Rikide Zuwa Na Turawa
19 August 2026

Yadda Al’adun Aure A Ƙasar Hausa Suka Rikide Zuwa Na Turawa

Daga Laraba

About

A da akan kwashe kwanaki ana bukuwan aure a kasar Hausa, kama daga kamu, zuwa sa lalle, yinin bik da zaman ajo zuwa budar kai da sayen baki.


Sai dai wadannan al’adu sannu a hankali suna ta gushewa.
Ko mene ne dalilin wannan sauyin? 


Wannan ne batun da shirin Daga Laraba zai duba a wannan makon.