Skip to content
Opens in a new window
Yau Najeriya ke bikin cika sheakru 66 da samun 'yancin kai
01 October 2026

Yau Najeriya ke bikin cika sheakru 66 da samun 'yancin kai

Bakonmu a Yau

About

A wannan rana ta 1 ga watan Oktoba Najeriya na bikin cika shekaru 66 da samun ƴancin kai, bayan share tsawon shekaru ƙarƙashin mulkin mallakar Turawan Ingila.

Abubawa da dama ne suka faru a Najeriya a cikin waɗannan shekaru, da suka haɗa da na cigaba da kuma na asha, yayin da wasu ke ganin cewa ya kamata a ce ƙasar ta zarta inda take a yau ta kowanne fanni.

Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da shugaban Rundunar Adalci a Najeriya Alhaji AbdulkarimƊayyabu, inda da farko ya tambaye shi yadda yake kallon wannan rana.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.