Yadda rikicin Gabas ta Tsakiya ke tasiri akan farashin kayayyaki a duniya
25 March 2026

Yadda rikicin Gabas ta Tsakiya ke tasiri akan farashin kayayyaki a duniya

Bakonmu a Yau

About

Farashin hajoji da sauran muhimman abubuwa na ci gaba da hauhawa a kasuwannin duniya sakamakon yadda yaƙin da ake yi a yankin Gabas ta Tsakiya ya hana fitar da mafi yawan man fetur da kamfanoni da masana’antu suka yi oda ya maƙale a Mashigin Ruwan Hormuz.

To domin fahintar girman wannan matsala da kuma ɓangarorin da suka fi fama da ƙarancin makamashi a duniya saboda wannan rikici, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tuntuɓi masani tattalin arziki Dr Isa Abdullahi, malami a jami’ar Tarayya da ke Kashere a jihar Gomben Najeriya, ga kuma zantawarsu.

A latsa alamar sauti domin sauraron tattaunawar