Skip to content
Opens in a new window
Umar Kwairanga kan yadda kasuwar hannayen jarin Najeriya ta yi zarra a duniya
06 August 2026

Umar Kwairanga kan yadda kasuwar hannayen jarin Najeriya ta yi zarra a duniya

Bakonmu a Yau

About

Masu ruwa da tsaƙi a harkokin tattalin arziki sun yabawa Najeriya dangane da ci gaba da kasuwar hannayen jarin ƙasar da ta zama ta farko a duniya, wajen zarce ta Seoul da London da kuma New York, sakamakon wasu sauye sauye da aka aiwatar. Domin sanin irin matakan da suka samar da wannan ci gaba, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Umar Kwairanga shugaban majalisar gudanarwar hukumar kula da hada-hadar hannayen jarin Najeriya, lokacin wata ziyara da ya kawo ofishin RFI Hausa a Lagos.