Skip to content
Opens in a new window
Tattaunawa kan darusan aka koya daga zaɓen gwamnan Osun
17 August 2026

Tattaunawa kan darusan aka koya daga zaɓen gwamnan Osun

Bakonmu a Yau

About

A Najeriya, Gwamnan mai ci kuma ɗan takarar jam’iyyar Accord Ademola Adeleke  ya lashe zaɓen jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar da sama da kuri’u dubu 511, yayin da abokin karawarsa na APC mai mulkin ƙasar Bola Oyebamiji ya zo na biyu da banbancin kuri’u 66,252.

Kafin ranar zaɓen dai an fuskanci dambarwar siyasa da rikece-rikece da suka yi sanadin mutuwar kusan mutum 40.

Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar da Ahmad Abba ya yi da Farfasa Kamilu Sani Fage, masanin siyasa kan zaɓen..