Skip to content
Opens in a new window
Tattaunawa da Zainab Muhammad kan nasarar Flamingos ta lashe kofin duniya
10 November 2026

Tattaunawa da Zainab Muhammad kan nasarar Flamingos ta lashe kofin duniya

Bakonmu a Yau

About

A Najeriya ana ci gaba da yabawa tawagar ƴan wasan Flamingos ta mata ƴan ƙasa da shekaru 17 da suka kafa tarihin zama tawaga ta farko da ta lashe kofin duniya karon farko a tarihin Nahiyar Afrika.

Wannan na nufin babu wata ƙasa a Afrika da ta taɓa lashe wannan kofi, in banda Najeriya a wannan karo.

Zainab Muhammad guda ce daga cikin masu bibiyar harkokin wasanni a duniya, yayin tattaunawarta da Rukayya Abba Kabara ta ce ba shakka waɗannan ƴan mata sun yi wasa da jajircewa, ga dai yadda zantawar tasu ta gudana.

Ku latsa alamar sauti don sauraron zantawarsu..