
17 October 2025
Tattaunawa da Isah Sunusi kan horon da Amnesty ta baiwa matasa a Najeriya
Bakonmu a Yau
About
Ƙungiyar Amnesty International a Najeriya ta shirya wani taro a Lagos domin horar da matasa a kan yadda za su kare haƙƙoƙin jama'a a yankunan da suka fito.Taron wanda zai gudana a shiyoyin Najeriya guda 6 ya ƙunshi matasa daga shiyar kudu maso yammacin kasar. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Daraktan ƙungiyar a Najeriya, Malam Isa Sanusi.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.............