Tattaunawa da Farfesa Ouba Ali Mahamman masanin siyasa game da zaɓen Kamaru
29 September 2025

Tattaunawa da Farfesa Ouba Ali Mahamman masanin siyasa game da zaɓen Kamaru

Bakonmu a Yau

About

A ƙarshen makon da ya gabata aka fara yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa a Kamaru, inda mutane 12 ciki har da shugaba mai-ci Paul Biya za su kara da juna a ranar 12 ga watan gobe na Oktoba idan Allah ya kai mu.

Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Farfesa Ouba Ali Mahamman, masani siyasar Kamaru da ke zaune a birnin Yaounde, wanda da farko ya bayyana bambancin da ke akwai tsakanin wannan zaɓe da kuma waɗanda aka saba yi shekarun baya a ƙasar. Ga dai abin da yake cewa.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar.