
03 September 2025
Tattaunawa da Barr Al-Zubair kan jinkiri wajen gudanar da shara'o'i a Najeriya
Bakonmu a Yau
About
Masu ruwa da tsaki kan sha’anin Shari’a a Najeriya sun sabunta ƙorafin da suke yi a kan matsalar jinkiri maras tushe, wajen gudanar da shara’o’i ko yanke hukunci kan waɗanda ake tuhuma da aikata manyan laifuka, musamman na ta’addanci.
Ƙorafin ya sake bijirowa ne la’akari da yadda cikin ƙanƙanin lokaci mahukuntan ƙasar Finland suka zartas da hukunci kan Simon Ekpa, wani mai iƙirarin neman kafa ƙasar Biafra a Najeriya.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar hirar....