Skip to content
Opens in a new window
Sama'ila Muhammad kan fatan Dangote na samar da kuɗaɗen ECO
18 November 2026

Sama'ila Muhammad kan fatan Dangote na samar da kuɗaɗen ECO

Bakonmu a Yau

About

Fitaccen attajirin Afrika, Aliko Dangote ya buƙaci ƙasashen Ghana da Najeriya da kuma Cote d'Ivoire da su jagoranci ƙaddamar da kuɗaɗen bai ɗaya na ECOWAS domin fara aiki da su, kafin sauran ƙasashen yankin su goyi bayan shiri.

 

Wannan ya biyo bayan jinkirin da ake ci gaba da samu na samar da kuɗi.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki, Hon. Sama'ila Muhammad, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana a kai.