Skip to content
Opens in a new window
Nijar ta gayyaci wakilin EU a ƙasar kan zargin yi mata katsa landan
11 November 2026

Nijar ta gayyaci wakilin EU a ƙasar kan zargin yi mata katsa landan

Bakonmu a Yau

About

An shiga takun-saƙa tsakanin gwamnatin mulkin sojin Nijar da ƙungiyar Tarayya Turai EU a gefe guda  da kuma Aljeriya a ɗaya gefen tun bayan wasu kalamai da babban jami’in diflomasiyyar  ƙungiyar ya yi a kwanan baya inda ya bukaci Aljeriya ta fito ta yi mata  karin haske dangane da dalilin jibge wani bangare na dakarunta a arewacin Jamhuriyar Nijar.

Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar da Intchinikar Alhasan masanin tsaro a jamhuriyar Nijar......