
09 July 2026
Najeriya na neman goyon bayan China wajen yaƙi da ta'addaci - Bello Dambazau
Bakonmu a Yau
About
Najeriya na tattaunawa da China wajen ganin ta samu goyon bayan da ya dace a fasahar zamani da kuma makamai domin shawo kan matsalolin tsaro da suka addibi ƙasar.
Sabon jakadan Najeriya a ƙasar China Janar Abdurrahman Bello Dambazau mai ritaya ya bayyana haka a tattaunawar da suka kayi da Bashir Ibrahim Idris.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirar.