Skip to content
Opens in a new window
Masu fafutuka su zargi Morocco da jefa rayuwar ƴan cirani a cikin haɗari
03 August 2026

Masu fafutuka su zargi Morocco da jefa rayuwar ƴan cirani a cikin haɗari

Bakonmu a Yau

About

Ƙungiyar kare hakin ɗan Adam ta ƙasar Morocco AMDH ta bukaci a gudanar da bincike mai kansa kan mutuwar akalla mutum 72 cikin ɗimbin bakin hauren da suka  yi nasara tsallaka iyakar ƙasar da Spain ta ruwa a wani yanayi mai matukar tayar da hankali.

Shiga alamar sauti don sauraron hirar da Oumarou Sani ya yi da Hamidou Ali mai fafutukar kare hakin bakin haure.......