Skip to content
Opens in a new window
MalamShekarau kan yadda jam'iyyar APC ke shirin yin ganganci makamancin na PDP
25 August 2026

MalamShekarau kan yadda jam'iyyar APC ke shirin yin ganganci makamancin na PDP

Bakonmu a Yau

About

Masana siyasar Najeriya na gargadin Jam'iyyar APC da ta ɗauki darasi daga PDP wadda bayan ta kwashe shekaru 16 a karagar mulki ƴan ƙasar suka juya mata baya, a daidai lokacin da take cewa sai ta shekara 60 a karaga.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau, wanda yanzu haka ɗan takarar Sanata ne a jam'iyyar a zaɓen shekarar 2027 game da kalaman wasu ministocin APC cewar rantsuwa kawai suke jira a shekara mai zuwa, kuma ga yadda zantawar su ta gudana a kai.