About
Yau harkokin sadarwar kamfanin Microsoft a fadin duniya ya katse sakamakon matsalolin da na'urorin kamfanin suka samu, abinda ya kai ga katsewar sadarwa a faɗin duniya.
Kamfanin dai ya ce babu wata shaidar dake nuna cewa kutse aka masa.
Bashir Ibrahim Idris ya tintiɓi Malam Umar Saleh Gwani, masanin harkar sadarwa.
Latsa alamar sauti don sauraren tattaunawarsu...