Malam Ahmad Abdurrahaman kan ɗaukar sabbin ƴansanda dubu 30 a Najeriya
25 November 2025

Malam Ahmad Abdurrahaman kan ɗaukar sabbin ƴansanda dubu 30 a Najeriya

Bakonmu a Yau

About

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin ɗaukar sabbin ƴansanda dubu 30 da kuma janye masu gadin manyan mutane ba bisa ƙa'ida ba. Domin sanin tasirin wannan mataki da kuma yadda zai taimaka wajen inganta tsaro a ƙasar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon mataimakin Sifeto Janar na Ƴansandan Najeriya Malam Ahmad Abdurrahaman. 

Ku latsa alamar sauti donjin yadda zantawarsu ta gudana.............