
30 December 2025
Ƙungiyar Transparency International ta soki matakin shelanta dokar-ta-ɓaci a Nijar
Bakonmu a Yau
About
A jamhuriyar Nijar yanzu haka ana ci gaba da mahawara dangane da matakin da mahukuntan ƙasar suka ɗauka da ke shelanta kafa dokar-ta-ɓaci, wanda a ƙarƙashinta gwamnati za ta iya yin amfani da illahirin al’ummar ƙasar da kuma dukiyoyinsu a duk lokacin da ta ga ya dace don tunkarar barazanar tsaro.
Maman Wada na ƙugiyar Transaparency International reshen Nijar Ga dai abin da ya shaida wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal.
Shiga alamar sauti domin sauraron karin bayani.....