11 August 2026
Koma bayan da ƙungiyoyin kwallon ƙafar Najeriya ke fuskanta a harakar wasanni
Bakonmu a Yau
About
Ga alama ƴan Najeriya da dama sun fusata da yadda ƙungiyoyin kwallon ƙafa na ƙasa ke cigaba da samun nasara a wasannin da suke a nahiyar Afirka.
Bayana gazawar da ƙungiyar Super Eagles ta yi na kasa zuwa gasar cin kofin duniya da aka kammala a Amurka da Canada da kuma Mexico, yanzu kuma Super Falcons ta mata ta gaza samun nasara a gasar WAFCON
Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da Alhaji Yusuf Musa Sakatare a ma'aikatar wasanni ta jihar Nasarawa.....