Janar Sani Usman Kukasheƙa mai ritaya kan matsalar tsaro a Najeriya
24 November 2025

Janar Sani Usman Kukasheƙa mai ritaya kan matsalar tsaro a Najeriya

Bakonmu a Yau

About

A Najeriya, ƴan bindiga masu gurkuwa da mutane domin ƙarbar ƙudin fansa, sun tsanata kai hare-hare makarantu tare da sace ɗaibai a baya-bayan nan, lamarin da ya sa gwamnatoci a wasu jihohin ƙasar suka ɗauki matakin rufe makarantu a matakai daban-daban. Hakan ya biyo bayan sace dalibai a jihohin Kebbi da Neja a makon da ya gabata, lamarin da ya sake haifar da fargaba kan tsaron dalibai da makarantu da kuma makomar ilimi a yankin arewacin Najeriya.

Ku latsa alamar sauti don jin tattaunar Khamis Saleh da tsohon kakakin rundunar sojin Najeriya Birgediya Janar Sani Usaman Kukasheƙa mai ritaya..........