30 October 2026
INEC ta mayar da sunayen wasu ƴan takarar gwamna da kujerun majalisu da ta cire
Bakonmu a Yau
About
Hukumar zaɓen Najeriya ta mayar da sunayen wasu ƴan takarar gwamna da kujerun majalisu da ta cire, bayan nazari a kan ƙorafe ƙorafen da ta karɓa daga hannun jam'iyyun siyasa, yayin da taki amincewa da wasu. Cikin waɗanɗa aka sanya sunayen su harda ɗan takaran gwamnan Kano Abdusalam Gwarzo da na Gombe Isa Ali Pantami.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Abdulmajid Lawan Waziri kan lamarin, kuma ga yadda zantawar su ta gudana a kai.