Ibrahim Garba Wala kan sabon shugaban NMDPRA da Tinubu zai naɗa
18 December 2025

Ibrahim Garba Wala kan sabon shugaban NMDPRA da Tinubu zai naɗa

Bakonmu a Yau

About

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya maye gurbin Engr Faruk Ahmed da Aliko Dangote ya zarga da hana ruwa gudu wajen harkokin kula da kasuwancin mai da kuma bada lasisi ta NMDPRA, tare da shugaban hukumar NUPRC.

Fadar shugaban Najeriya ta ce jami'an biyu sun sauka daga mukaman su ne bisa dalilai na ƙashin kan su.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ibrahim Garba Wala kan lamarin.

Ku latsa alamar sauti don jin yadda tattaunawarsu ta gudana...