Gwamnatin Najeriya ta fitar da sunayen mutane 48 da ke daukar nauyin ta'addanci
14 April 2026

Gwamnatin Najeriya ta fitar da sunayen mutane 48 da ke daukar nauyin ta'addanci

Bakonmu a Yau

About

A cikin makon nan, gwamnatin Najeriya ta fitar da jerin sunayen mutane 48 da kuma wasu kamfanoni 12, waɗanda take tuhuma da hannu cikin ayyukan ta’addanci a ƙasar.

Tuni dai wannan mataki ya haifar da muhawara a tsakanin ‘yan Najeriya waɗanda ke ci gaba da tofa albarkacin bakinsu a kan lamarin.

Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hira da Nura Ado Suleiman ya yi da Katfin Abdullahi Adamu Bakoji mai ritaya, masanin tsaro da ke Najeriya.