Skip to content
Opens in a new window
Farfesa Yakubu Magaji Azare kan ranar Hausa ta duniya
26 August 2026

Farfesa Yakubu Magaji Azare kan ranar Hausa ta duniya

Bakonmu a Yau

About

Yau ake bikin shekara-shekara na ranar Hausa ta Duniya da aka saba gudanarwa a duk ranar 26 ga Agusta, tun bayan assasa shi a 2015, domin tunatar da muhimmancin Harshe da kuma Al’adun Hausawa.

Daga cikin batutuwan da bikin bana zai mayar da hankali kai, akwai amfani da kimiyya da fasaha wajen bunƙasa Harshen Hausa da bai wa Harshen da Al’adun Hausawa kariya daga sauye-sauyen zamani daga kutsen sabbin Al’adu.

Ku latsa alamar sauti don sauraran tattaunawar Nura Ado Suleiman da Farfesa Yakubu Magaji Azare, na Jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya............