Skip to content
Opens in a new window
Farfesa Tukur AbdulƘadir kan fargabar rikici gabanin zaɓen Najeriya a 2027
23 October 2026

Farfesa Tukur AbdulƘadir kan fargabar rikici gabanin zaɓen Najeriya a 2027

Bakonmu a Yau

About

Yayin da Jam'iyyun siyasa suka ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensu a sassan ƙasar gabanin zaɓen shekara mai zuwa, rahotanni na bayyana fargabar da ake da ita na samun tashe tashen hankula tsakanin magoya bayan jam'iyyun daban daban.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da farfesa Tukur Abdulkadir na Jami'ar Jihar Kaduna a kan wannan fargaba da kuma illar da ka iya yi wa shirin zaɓen.

Sai a latsa alamar sautin da ke sama domin sauraron tattaunawar....