Farfesa Abdulƙadir Suleiman akan cika shekaru 3 da yaƙin Sudan
16 April 2026

Farfesa Abdulƙadir Suleiman akan cika shekaru 3 da yaƙin Sudan

Bakonmu a Yau

About

Yayin da aka cika shekaru uku da fara yaƙin basasar ƙasar Sudan, Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla mutane miliyan 14 suka bar muhallansu, baya ga daruruwan da suka rasa rayukan su. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Abdulkadir Suleiman Muhammed na Jami'ar Abuja, kuma ga yadda zantawar su ta gudana a kai.