07 September 2026
Dr Salissou Ibrahim Yahaya kan amincewa da yi wa taswirar duniya gyara
Bakonmu a Yau
About
Majalisar Ɗinkin Ɗuniya ta amince da ƙudirin da ke bayar da damar yi wa taswirar duniya gyara, bayan da ƙasashen Afirka suka gabatar da ƙorafin cewa wadda ake amfani da ita a yau na ɗauke da kura-kurai tare da tauye faɗin nahiyar na haƙiƙan.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Salissou Ibrahim Yahaya, malami kuma masani kimiyar taswirar duniya a Jami’ar Damagaram da ke Jamhuriyaer Nijar, wanda ya yi muna ƙarin bayani a game da wannan taƙaddama da aka jima ana yi.
Ku latsa alamar sauti don sauraron zantawarsu................