20 October 2026
Dr Ladan Salihu kan tsaikon fidda ɗan takara ɗaya na adawa da zai kara da Tinubu
Bakonmu a Yau
About
Yayin da lokacin gudanar da zaɓen shekara mai zuwa a Najeriya ke ci gaba da ƙaratowa, ga alama yunƙurin ƴan adawa na gabatar da ɗan takara guda domin tinkarar shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu na daɗa dakushewa. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Ladan Salihu, jigo a jam'iyyar ADC.
Ku latsa alamar sauti domin jin yadda zantawar ta su ta kasance..............