Dr Isa Abdullahi kan tasirin ƙananan bankunan a Najeriya
23 October 2025

Dr Isa Abdullahi kan tasirin ƙananan bankunan a Najeriya

Bakonmu a Yau

About

Sannu a hankali ƙananan bankuna na bada gagarumar gudumawa wajen ci gaban tattalin arzikin Najeriya, la'akari da yadda jama'a ke komawa hada hada da su maimakon manyan bankunan da aka sani a baya. Ko a jiya Moniepoint ya sanar da samun jarin Dala miliyan 200 domin inganta harkokin sa. Domin sanin tasirin wadannan ƙananan bankunan, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki, Dr Isa Abdullahi na Jami'ar Kashere.

Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana..................