Skip to content
Opens in a new window
Dr Ibrahim Modibbo kan tattaunawar samar da ɗan takara ɗaya da zai kara da Tinubu
01 September 2026

Dr Ibrahim Modibbo kan tattaunawar samar da ɗan takara ɗaya da zai kara da Tinubu

Bakonmu a Yau

About

Wakilan Jam’iyyun adawa a Najeriya sun gana a jiya Litinin, inda suka tattauna kan yiwuwar ƙulla yarjejeniyar haɗa ƙarfi wajen mara wa ɗan takara guda baya a zaɓen shugabancin ƙasar da ke tafe a 2027. Wannan taro ya gudana ne a ƙarƙashin jagorancin G-100, ƙungiyar wasu fitattun ƴan Najeriya da ke ƙoƙarin haɗa gamayyar jam’iyyun adawa.

Don jin ƙarin bayani kan abinda aka cimma, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Ibrahim Modibbo ɗaya daga cikin shugabannin ƙungiyar ta G-100.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawarsu...........