20 November 2026
Dr Ibrahim Modibbo kan shirin samar da hadin kai tsakanin jam'iyyun adawa a Najeriya
Bakonmu a Yau
About
Jama'iyyun adawan Najeriya za su jingine yakin neman zaben su anar 30 ga watan nan domin gudnar da wani taro da zai mayar da hankali akan ko za su cimma matsayar hadin kan su domin aiki tare.
Rahotanni sun ce ana sa ran taron ya kunshi yan takaran shugaban kasa da kuma shugabannin jam'iyyun, kamar yadda kungiyar G-100 ta sanar.
Bashi Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Ibrahim Modibbo, daya daga cikin masu shirya taron, kuma ga yadda zantawar tasu ta gudana.