05 August 2026
Dr.Dauda Muhammad Kontogora kan ficewar Guinea daga tsarin kuɗaɗen bai ɗaya na Afrika
Bakonmu a Yau
About
Shirin samar da kuɗin bai ɗaya na ƙasashen ECOWAS ya sake samun koma baya saboda sanarwar da ƙasar Guinea ta bayar da ficewa da shirin.
Domin sanin tasirin matakin da kuma abinda ke iya haifarwa , Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Dauda Muhammad Kontogora, masanin tattalin arziki a Najeriya, ku danna alamun saurare domin jin yadda zantawar tasu ta kasance.