About
Yau ake cika shekaru uku da harin da mayaƙan Hamas suka kai cikin Isra'ila, lokacin da ake gudanar da bukukuwan Yahudawa a ƙasar, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar Yahudawa sama da dubu ɗaya da ɗari biyu. Sai dai bayan wannan hari, Isra'ila ta maida martani kan Hamas da wasu alƙaluman hukumomi suka ce sama da Falasɗinawa dubu 70 sun rasa ransu a wannan yaƙi cikin shekaru 3.
Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar da Bashir Ibrahim Idris ya tattaunawa da Dr Abdulhakeem Garba kan lamarin.................