
About
Yayinda ake cika wata guda curr da fara yaƙi tsakanin haɗin gwiwar Amurka da Isra’ila a gefe guda kuma da Iran, a yau ɓangarorin da ke rikici na ƙara zafafa hare-hare, a wani abu da duniya ke ci gaba da mamakinsa.
Zuwa yanzu dai wannan yaƙi ya laƙume dubban rayuwa, inda kuma Iran ke zargin Amurka da shirya afka mata da sojoji ta ƙasa, yayinda wasu ƙasashe suka fara yunƙurin sulhunta tsakani.
Shiga alamar sauti don sauraron karin bayani a hirar da Rukayya Abba Kabara ta yi da Bash M Bash....