Opens in a new window
Ɗambarwar Naira Triliyan 8 ta girgiza gwamnatin Bola Tinubu
06 July 2026

Ɗambarwar Naira Triliyan 8 ta girgiza gwamnatin Bola Tinubu

Bakonmu a Yau

About

A Najeriya, daidai lokacin da ake neman sanin matsayin shugaba Bola Tinubu dangane da zargin kafawa da kuma tafiyar da wata ma’aikatar jabu a ƙarƙshin gwamnatin tarayya, sai kuma ga wasu bayanai daga Asusun Lamuni na Duniya IMF da ke cewa gwamnatin ta kashe sama da Naira triliyan 8 waɗanda sam kasafin kuɗin ƙasar bai san da su ba.

Shiga alamar sauti  don sauraron cikakkiyar hira da Abdoulklarim Ibrahim Shikal ya yi da Kwamrad Nasiru Kura mai fafutukar yaƙi da rashawa a ƙasar..........