Opens in a new window
Dakta Isa Abdullahi akan soke lasisin wasu ƙananan bankuna da aka yi a Najeriya
02 July 2026

Dakta Isa Abdullahi akan soke lasisin wasu ƙananan bankuna da aka yi a Najeriya

Bakonmu a Yau

About

Babban Bankin Najeriya na CBN ya sanar da soke lasisin wasu ƙananan bankuna 46 saboda saɓawa ƙa'idar aiki. Waɗannan bankuna sun haɗa da guda 12 a Kano da wasu takwas a Lagos, baya ga wasu ɗaiɗaikun jihohi. Domin sanin tasirin wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Isa Abdullahi, masanin tattalin arziki, kuma ga yadda zantawar su ta gudana a kai.