
24 June 2026
Baba Usman Ngelzerma,kan tsangwamar da Fulani ke fuskanta a kudancin Najeriya
Bakonmu a Yau
About
Fulani makiyaya a Najeriya sun koka dangane da irin tsangwama da kuma barazanar da suke fuskanta a kudancin ƙasar, sakamakon matsalar tsaro da kuma garkuwa da mutane da ake fama da shi.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban ƙungiyar Miyetti Allah, Baba Usman Ngelzerma.
Ku danna alamar sauraro domin jin cikakkiyar tattaunawar.