
04 March 2026
Ana zaman ɗar-ɗar a Iraqi da sauran ƙasashen yankin Gulf saboda hare-haren Iran
Bakonmu a Yau
About
Iran ta ci gaba da kai munanan hare-hare kan Isra’ila da muradun Amurka a Gabas ta Tsakiya.To sai dai ƙasashen yankin Gulf na zarginta da faɗaɗa hare-haren kan fararen hula da ababen more rayuwa kamar Otel-otel da filayen jiragen sama da kuma cibiyoyin makamashi. Ko a jiya, dakarun juyin juya halin Iran sun yi ikirarin tarwatsa cibiyoyi da dama a yankin kurdawa, wadanda ta ce mayakanta na shirin yi mata kutse domin kai mata hare-hare.
Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar....