Skip to content
Opens in a new window
Ana ci gaba da tattaunawa kan yarjejeniyar tsaro tsakanin Amurka da Najeriya
18 August 2026

Ana ci gaba da tattaunawa kan yarjejeniyar tsaro tsakanin Amurka da Najeriya

Bakonmu a Yau

About

Yanzu haka Najeriya da Amurka na ci gaba da tattaunawa da kuma aiwatar da yarjejeniyar tsaron da suka amince da ita a tsakaninsu.

Ko a makon jiya, mashawarcin shugaban ƙasar kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya jagoranci tawagar ministoci domin gudanar da irin wannan tattaunawar.

Sai dai wasu 'yan Najeeriya na ci gaba da neman ƙarin bayani kan abin da yarjejeniyar ƙasashen biyu ta ƙunsa.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban kamfanin Beacon, Dakta Kabir Adamu, loacin da ya ziyarci RFI Hausa.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.