Skip to content
Opens in a new window
Aminu Halilu kan kyautar Ballon d’Or ta shekarar 2026 da Kane ya lashe
27 October 2026

Aminu Halilu kan kyautar Ballon d’Or ta shekarar 2026 da Kane ya lashe

Bakonmu a Yau

About

Kyaftin ɗin tawagar kwallon ƙafar Ingila Harry Kane ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasa ta Ballon d’Or, inda ya zama ɗan wasan ƙasar na farko cikin shekaru 25 da ya lashe wannan kyauta, bayan da ya doke Kylian Mbappe and Lamine Yamal. Wannan ne dai karo na farko da aka gudanar ba bikin bada kyautar a wata ƙasa saɓanin Faransa, tun bayan da aka farota shekaru 70 da suka gabata.

Kan haka Khamis Saleh ya tattauna da Aminu Halilu Tudun Wada, mai sharhi kan lamuran wasanni don jin yadda suka kalli kyautar ta bana.

Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu............